BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Mutumin da tsoron Allah ya shige shi bayan yin ido-biyu da mutuwa
An ja David Ditchfield a ?ar?ashin wani jirgin ?asa a Ingila kuma ya kusan rasa ransa kafin ya fuskanci wani abin ban mamaki na ruhaniya wanda ba kowa ne zai iya fahimta ba.
Bayani kan abubuwan da ba ku sani ba game da rikicin Gaza da Isra'ila
Makwanni uku ke nan tda Hamas ta kaddamar da wani hari da ba a taba ganin irin sa ba a Isra'ila, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 1,400. Isra'ila ta mayar da martani da kazamin harin bama-bamai a zirin Gaza, wanda ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce ya kashe fiye da mutane 5,000.
?ungiyar Red Cross ta yi kiran a gagguta tsagaita wuta a Gaza
Sanarwar da Red Cross ta fitar ta yi gargadin cewa dole duniya ta nuna ?yamar abin da ke faruwa don kaucewa mummunar annobar da ke tafe.
Alamomin kamuwa da lalurar shanyewar ?arin jiki
Dakta Anisa Ambursa likita ce a Abuja ta kuam shaida wa BBC cewa ana iya gadon wannan cuta sannan kuma ana iya samun lalurar sakamakon yanayin tafiyar da rayuwar da mutane ke yi a wannan zamani.
Waiwaye: Nasarar Tinubu a Kotun ?oli da sakin Abdulrasheed Bawa
Kamar yadda muka saba a kowane mako, a yau ma mun yi duba kan muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi
Sarauniyar Netherlands da masu goyon bayan Falas?inawa cikin hotunan Afika
Kamar kowane mako, a yau ma tun tattaro muku wasu daga cikin ?ayatattun hotunan Afirka da na 'yan nahiyar a wasu sassan duniya
Hanyoyin sadarwa sun katse a Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta luguden wuta
Cibiyar da ke sanya ido kan harkokin intanet mai suna Netblocks ta wallafa a shafinta na X cewa "an samu katsewar intanet."
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Hikayata 2023: Labarai 15 da suka ciri tuta
Wannan labari na kunshe na jerin labaru 15 da sunayen marubuta da alkalan gasar Hikayata suka ce sun ciri tuta.
?an bindiga na bautar da mutane a jihar Katsina
Wani mazaunin yankin da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa BBC cewa ?an bindigar suna shiga ?auyuka su yi abin da suke so, kuma a lokacin da suke so.
Dalilai hu?u da suka hana Falas?inawa samun ?asarsu ta kansu
Tun daga shekarar 1948 da aka fara ya?i tsakanin Larabawa da Isra'ila, har yanzu ya?i tsakanin Isra'ila da Falas?ina bai ?are ba.
An fara gwajin allurar tsarin iyali ta maza a Indiya
Ana ganin cewa wata sabuwar allura da ake gwaji a yanzu za ta zamo maganin hana haihuwa mafi inganci ga maza. Shin ko hakan zai rage nauyin da ake ?ora wa mata kan rage yawan haihuwa?
Me wasikar da Saddam ya rubuta wa Falas?inawa kafin kashe shi ta kunsa?
An yi imanin cewa ita ce wasika ta farko daga wajen Saddam kafin kama shi a watan Disambar 2003, zuwa ga wanda ba ?an uwansa ba.
?an Isra'ila da Falas?inawa na fargabar faruwar mugun abu bayan rikicin Gaza
A kwanakin da suka gabata na ziyarci kudancin Isra'ila kusa da kan iyakarta da Gaza, ta ?angaren Ga?ar Yamma da Kogin Jordan, inda Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna ke rayuwa.
Malaman cocin da suka ce ya?i ba zai sanya su guje wa Gaza ba
Matan - wa?anda tagwaye ne - suna wa’azi a coci, tare kuma da wasu mata daga wasu majami'u, inda suke ?o?arin taimaka wa mutane fiye da 600 a cocin Gaza, ciki har da yara nakasassu.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Abdulmumini Ibrahim
Ya fara karatunsa na makarantar allo a hannun mahaifinsa, kamar yadda suka gada a gidansu na Sarkin Malaman Rano.
Matan da ke haihuwa ana tsaka da luguden bama-bamai a Gaza
Jumana Ehad, 'yar jarida a Zirin Gaza na cikin dumbin mata masu juna biyu da ke haihuwa ana tsaka da luguden wuta a yankin.
Ecowas ba ta yi mana adalci ba – Firaministan Nijar
"Ba a ta?a yi wa wata ?asa rashin adalci irin wadda aka yi mana ba, takunkumin da aka saka na hana shigo da magunguna, abinci, da yanke wutar lantarki wa al'ummarmu bai dace ba," in ji Firaministan.
'Yar Isra'ila mai gwagwarmayar karbo 'ya'ya da mijinta daga Hamas
Hadas Kalderon na fafutukar ganin ta kubutar da 'ya'yanta da mijinta wadanda 'yan bindigar Hamas suka sace tare da yin garkuwa da su a harin 7 ga watan Oktoba a harin Kibbutz.
....Daga Bakin Mai Ita tare da Bawa Mai Kada na shirin Kwana Casa'in
A wannan mako, mun kawo muku hira da Sani Mu'azu, wanda aka fi sani da Bawa Mai Kada a cikin shirin Kwana Casa'in na gidan talbijin na Arewa24.
Kalli jariran Falas?inawa da ake fargabar za su rasu idan lantarki ya katse a Gaza
Likitoci a Gaza sun ce nan gaba ka?an asibitocin da ke kula da jarirai bakwaini za su shiga wani mawuyacin hali sanadin ?arewar man fetur na janareto.
Barca za ta yi binceken cin zarafin da aka yi wa Vinicius
Barcelona za ta yi ''bincike' kan cin zarafi'' bayan wani rahoton cewar an ci zarafi dan kwallon Real Madrid ranar Asabar a karawar El Clasico.
Ko dai yanzu Man City ta fi karfin Man United ne?
Manchester United ta yi rashin nasara a gida a hannun Manchester City da ci 3-0 a wasan hamayya a gasar Premier League ranar Lahadi.
Damben Dan Aliyu da Rabe bai yi gwani ba a Maraba
Damben gasa tsakanin Dan Aliyu da Rabe sun tashi canjaras ranar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa da ke jihar Nasarawa a Najeriya.
?ungiyoyin Saudiyya na shirin ?auke De Bruyne, Arsenal za ta dawo da Marquinhos
Aresenal za ta duba yiyuwar dawo da ?an wasanta da ke zaman aro a Nantes, Marquinhos, a watan Janairu. (Mirror)
Barcelona ta shiga jerin wa?anda Bellingham ya zura wa kwallaye
Barcelona ta yi rrashin nasara a gida a hannun Real Madrid a wasan mako na 11 a gasar La Liga karawar El Clasico ranar Asabar.
Nketiah ya ci kwallo uku rigis a karon farko a Premier
Arsenal ta doke Sheffield United da ci 5-0 a wasan mako na 10 a gasar Premier League da suka kara a Emirates ranar Asabar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 30 Oktoba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 29 Oktoba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Oktoba 2023, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 29 Oktoba 2023, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajiya Fati Harka ta shirin Dadin Kowa
Amina Jos ta ce wani kalubale da take fuskanta shi ne yawan masoya masu karancin shekaru, duk da yake a cewarta tana fada musu gaskiya cewa ko da tana maraba da dukkan masu kaunarta amma ta yi wa yaro girma.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Aliya ta shirin Da?in Kowa
A wannan mako cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku tattaunawa da Halima Isa, wadda aka fi sani da Aliya a shirin Da?in Kowa, ta shaida wa BBC cewa ta fara ne da harkar rubuce-rubuce.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Malam Barau na Da?in Kowa
A wannan makon cikin shirin ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da mutumin da ake wa la?abi Malam Barau a shirin Da?in Kowa.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Gaye na shirin Dadin Kowa
Jarumin dai wanda aka haifa a garin Dadin Kowa na jihar Filato, ya ce ya yi karatun difloma a fannin kwamfuta, kuma yana da difloma a kan shirye-shiryen fim da na talbijin.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Auta Baita na Kwana Casa'in
An haifi tauraron a garin Zariya da ke jihar Kaduna, ya kuma yi karatun zamani har zuwa matakin babbar difloma
Shirye-shirye na Musamman
Ta?a Ki?i Ta?a Karatu 29/10/23
Usman Minjibir ne ya gabata da shirin na wannan makon
Amsoshin Takardunku 28/10/23
Rabi'atu Kabir Runka ce ta gabatar da shirin na wannan makon
'Wasu na kusa da Tinubu ne ke hana a cire wa Nijar takunkumai'
Shirin Gane Mini Hanya na wannan makon ya yi tattaunawa ta musamman da Firaministan Nijar Ali Lamine Zeine, wanda sojoji suka na?a.
Me ke kawo ciwon kai na Migraine da mata suka fi yi?
Cikin shirin Lafiya Zinariya da ke tattaunawa kan lafiyar mata da yara, a wannan makon ya ta?o batun ciwon kai na Migraine wanda al?aluma suka nuna cewa mata ne suka fi yin sa.
Kimiyya da Fasaha
An daina jin ?uriyar kumbon sama jannati da Indiya ta tura duniyar wata
Ana ci gaba da cire rai da cewa kumbon sama jannati da Indiya ta tura duniyar wata zai ci gaba da aiko da sa?onni bayan sandarewa da ya yi sanadiyyar dare mai tsananin sanyi da aka yi a duniyar wata, wanda ya sandarar da shi.
?arfe nawa ne yanzu a duniyar wata?
Babu wanda zai iya fa?in ko ?arfe nawa ne yanzu a duniyar wata. Amma kamar yadda ake iya tantance lokaci a duniya, haka ma ana iya tantance lokaci a sararin samaniya.
Hotuna
Auren zawarawa a Kano da motocin agaji zuwa Gaza cikin hotunan Afirka
Wasu ?ayatattun hotunan Afirka da na 'yan nahiyar a wasu sassan duniya cikin makon da ya gabata
Gasar wasan Polo da masu nin?aya a cikin hotunan Afrika
Wasu daga cikin ?ayatattun hotunan Afrika na wannan mako daga 22-28 ga Satumba
Wanda aka fi karantawa
Domin ma'abota BBC
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends